Friday, April 25
Shadow

Bùďùŕwà Ta Ķàšhè Kànťa Ta Hanyar Fàdawà Ŕijìya Saboda Śàurayinta Yà Çe Bà Ya Sòntà

Bùďùŕwà Ta Ķàšhè Kànťa Ta Hanyar Fàdawà Ŕijìya Saboda Śàurayinta Yà Çe Bà Ya Sòntà.

Maijidda Ilu, ta rasa ranta sakamakon fàďàwa wani tsohon rijiya da ta yi. Hakan ya faru ne a Unguwan Kan Bariki dake Garin Kumo karamar hukumar Akko jihar Gombe.

Sabanin fahimta ya shiga tsakanin ta da saurayin ta mai suna Umar, ya ce baya sonta, wanda daga jin haka, sai ta fùśàta, ta fada rijìýa inda hakan ya yi sanadiyar ŕasà ranta.

Tuni dai jami’an tsaron ‘yan sanda suka tusa keyar matashi Umar domin amsa tambaboyi da bincike.

Karanta Wannan  Dakatar da gwamnan Rivers ɓata sunan Najeriya ne a idon duniya — Jonathan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *