Tuesday, May 19
Shadow

Budurwa ta mùtù a dakin Saurayinta bayan da ta kai masa ziyara

Wata Budurwa a jihar Delta me suna Brenda ta mutu bayan da ta kaiwa Saurayinta Ziyara.

Budurwar ta hadu da saurayin me suna Emmypounds ne a kafar Tiktok inda kuma ya gayyaceta zuwa dakinsa kuma ta amince.

Saidai tun bayan data ziyarceshi ba’a kara jin duriyarta ba, dan hakane wata kawarta dake da bayanan shiga shafinta na Tiktok ta shiga ta duba taga inda tace.

Ko da aka tambayi saurayin, yace ta kwanta rashin Lafiyane aka kaita Asibiti, saidai an gano ashe karyane mutuwa ta yi.

Karanta Wannan  Wannan Tsabar Muguntace, Inji Kungiyar 'yan kasuwar man fetur masu zaman kansu bayan da Dangote ya rage farashin man fetur dinsa zuwa Naira 740 aka kowace lita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *