
Tsohon Hadimin shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmad ya bayyana cewa, Tsohon shugaban masa, Muhammadu Buhari yafi tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan.
Ya bayyana hakane a shafinsa na X inda yace a wancan lokacin an zabi Buhari ne ba wai dan yana dan Arewa ba sai dan ya fi Jonathan.
Saidai wannan muhawara ce da aka dade ana yi.