
Janar Christopher Musa ya bayyana cewa, Burin kowane dan Bindiga a kasashen Afrika shine ya zo Najeriya saboda tunaninsu a Najeriya akwai kudi.
Ya bayyana hakane a lokacin tantancesa a majalisar Dattijai.
Ya kara da cewa zai hada kai da sauran ma’aikatun tarayya da kuma jami’an tsaro da kasashe makwabtan Najeriya da dauransu dan samar da tsaro.