Sunday, February 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni kirista ne amma na zama Musulmi

Wannan Kiristan ya bayyana cewa, ya Musulunta, saidai yace shi mawaki ne

Yace babban dalilinsa na komawa Musulmi shine dan wakarsa ta samu daukaka.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Amurka ta Laftawa Najeriya sabon Haraji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *