Saturday, February 21
Shadow

Duk Labarai

Kaso 80 na masu ilimin Najeriya kiristocine, hakanan kaso 85 na masu juya tattalin arzikin Kasarnan Kirista ne

Kaso 80 na masu ilimin Najeriya kiristocine, hakanan kaso 85 na masu juya tattalin arzikin Kasarnan Kirista ne

Duk Labarai
Malamin Kirista, Matthew Hassan Kuka ya bayyana cewa, kaso 80 na masu ilimin Najeriya Kiristoci ne hakanan kuma Kiristoci ne ke juya kaso 85 na tattalin arzikin Najeriya. Ya bayyana hakane a wajan wani taro a Kaduna inda yace to a hakane za'a ce ana yiwa Kiristoci wariya ko ana hanasu yin addinin su ko ana musu Khisan Kyiyashi a kasarnan? Yace maganar Khisan Kyiyashi da ake cewa anawa Kiristoci a Najeriya ba gaskiya bane. Yace ba a gane kisan Kiyashi ta hanyar yawan mutanen da aka kashe, ana ganewa ne ta hanyar niyyar me yin Khisan.
Anya wannan malamin gaskiyane kuwa, Yayi Ikirarin za’a iya tayar da matacce ta hanyar kuran Sunan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Anya wannan malamin gaskiyane kuwa, Yayi Ikirarin za’a iya tayar da matacce ta hanyar kuran Sunan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Duk Labarai
Wannan malamin da ya jawo cece-kuce saboda ikirarin cewa idan aka gayawa Saniya cewa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya yi wafati mutum ba zai koma gida Lafiya ba. A yanzu ya kara yin wata magana cewa, wai da fadar sunan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) za'a iya tayar da matacce ko da ya kai shekaru 100 da rasuwa. https://twitter.com/MasterMaliq/status/1994791964026278188?t=hIETGW2ENAC3BiNgvsfukg&s=19 Da yawa dai sun karyata wannan ikirari nasa.
Kalli Bidiyon:Magidanci ya ga Bidiyon matarsa da wani a Otal

Kalli Bidiyon:Magidanci ya ga Bidiyon matarsa da wani a Otal

Duk Labarai
Wani magidanci ya koka da cewa a yayin da yake Kasuwa yna neman kudi, matarsa na zuwa otal tana lalata da wani dan ya sai mata wayar iPhone. Ya wallafa Bidiyon matar tasa da ya gani suna rungumar juna ita da Kwarton nata. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1994293917760508333?t=IdOo_MxWwc-HGgLw-j1sTg&s=19 Saidai matar ta fito tace ba'a kai ga daura musu aure ba, dan haka ita ba matarsa bace. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1994887156511199668?t=xKsN1WPa5xBFNj4-1Q41xg&s=19
Maganar Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya karyace>>Inji Most Rev. Matthew Kukah

Maganar Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya karyace>>Inji Most Rev. Matthew Kukah

Duk Labarai
Limamin Kirista, Most Rev. Matthew Kukah ya bayyana cewa rahoton yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi ba gaskiya bane. Ya bayyana hakane a wajan wani taro da ya halarta a Kaduna. Yace niyyar kashe-kashen da ake yi a Najeriya ba na Khisan Kyiyashi bane. Yace ko da yawan coci-coci da aka ce ana konawa duk shekara shima karyane bai san inda aka samu wadancan bayanai ba. Bishop Kuka a baya ya sha suka a tsakanin Kiristoci bayan da yace kada a saka Najeriya cikin kasashen da akewa Kiristoci Khisan Kyiyashi.