Sunday, February 22
Shadow

Duk Labarai

Kalli Hotuna: Yanda Kiristoci musamman ‘yan Kudu ke suka fara zuwa coci da Bìndìgù saboda fargabar Kharin Tshàgyèràn Dhàjì

Kalli Hotuna: Yanda Kiristoci musamman ‘yan Kudu ke suka fara zuwa coci da Bìndìgù saboda fargabar Kharin Tshàgyèràn Dhàjì

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Kiristoci daga kudancin Najeriya sun fara sayen Bindigu saboda kariyar kai daga hare-haren Tshàgyèràn Dhàjì. Da yawa sun rika wallafa hotunan Bindigun nasu a kafafen sada zumunta inda suke cewa lamarin hare-haren 'yan Bindigar Dhajin yayi yawa. A Lahadin data gabata, wasu sun nuna yanda suka rika daukar Bindingun zuwa coci: https://twitter.com/dammy_jegz/status/1991157208717885949?t=fYPb2iBV5ZaWZwwAAVzNWQ&s=19 https://twitter.com/Amb_Honesty/status/1991519632033972524?t=DAVgUTAa7Ug9D323RDelGg&s=19 https://twitter.com/UrfavBoyq/status/1991984310702985686?t=njc2USUaoIzDJ9XZNIUiLg&s=19 https://twitter.com/vibe_cityy/status/1992553341029683644?t=F5-gbiUbkZvzV95t8GtG6A&s=19 https://twitter.com/99_ment...
Cristiano Ronaldo ya dauki Hankula sosai saboda kwallon da ya ci musamman lura da cewa ya kai shekaru 40

Cristiano Ronaldo ya dauki Hankula sosai saboda kwallon da ya ci musamman lura da cewa ya kai shekaru 40

Duk Labarai
Tauraron kwallon Kafa, Cristiano Ronaldo ya dauki hankula saboda kwallon da ya ci ta hanyar tasshi sama ya daka alkafura. Ronaldo ya saba cin irin wannan kwallon amma abinda ya dauki hankulan mutane shine a yanzu yayi hakanne a yayin da yake da shekaru 40 wanda ba kowane dan kwallo ne ke iya yon hakan ba. Da yawan masoyansa sun ta yaba masa akan wannan namijin kokari. https://twitter.com/totalcristiano/status/1992676359684952069?t=J0AH0FCiWyn0KjXOSFJSpQ&s=19
Kalli Bidiyon: Ni Musulmi ne amma zan iya komawa Kirista, Ina nan ina bincike, idan kuka ji na koma Kirista kada ku yi mamaki>>Inji sha’aban Shaba

Kalli Bidiyon: Ni Musulmi ne amma zan iya komawa Kirista, Ina nan ina bincike, idan kuka ji na koma Kirista kada ku yi mamaki>>Inji sha’aban Shaba

Duk Labarai
Tauraron Tiktok Sha'aban Shaba ya bayyana cewa shi Musulmine amma akwai yiyuwar ya koma Kirista Yace dalili kuwa shine duk 'yan Gwagwarmaya dake kokari Kiristoci ne. Yace yana nan yana bincike kamar yanda Burna Boy ya bayyana cewa, bincikene yasashi ya dawo Musulunci to shi zai iya komawa Kirista. https://www.tiktok.com/@sarkishabana/video/7575901729414335755?_t=ZS-91eQSWxTLCD&_r=1
Dole In yiwa matata Gori: Ina taimakonta hadda Iyayenta sannan tunda na Aureta ba’a taba shan ruwan Pure Water a gidana ba dai ruwan Roba>>Inji Gfresh Al-amin

Dole In yiwa matata Gori: Ina taimakonta hadda Iyayenta sannan tunda na Aureta ba’a taba shan ruwan Pure Water a gidana ba dai ruwan Roba>>Inji Gfresh Al-amin

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, tun da ya auri matarsa bai taba sayen ruwan Leda ba watau Pure Water. Yace ruwan roba ake sha a gidansa. Sannan kuma yace yana taimakonta hadda iyayenta amma ta zo tana zaginsa a idon Duniya Gfresh ya bayyana hakane a yayin da yake nuna bacin ransa kan abinda ya kira da Butulci da matarsa ta masa inda take cewa zata kaishi wajan Hisbah ko ta sa 'yan daba su dakeshi.
Kalli Bidiyon: Ku Daina ganin Tshàgyèràn Dhàjì tare da jami’an mu a wajan sulhu ku rika mamaki, doka ta hana mu kamasu idan suka fito Sulhu>>Inji Shuaban ‘Yansandan Najeriya

Kalli Bidiyon: Ku Daina ganin Tshàgyèràn Dhàjì tare da jami’an mu a wajan sulhu ku rika mamaki, doka ta hana mu kamasu idan suka fito Sulhu>>Inji Shuaban ‘Yansandan Najeriya

Duk Labarai
Shugaban 'yansandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya bayyana cewa doka ta hana kama 'yan Bindiga da suka fito yin Sulhu. Ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai i da yake amsa tamyar me yasa ake ganin jami'an 'yansanda tare da 'yan Bindiga idan an zo yin sulhu Yace idan dai suka fito suka nemi Sulhi, doka ta hana a kamasu. Sannan ya yi kira ga jama'a da su daina cin zarafin 'yansanda saboda sun saba musu Yace idan dansanda ya saba maka, ka kai kararsa wajan ogansa. https://twitter.com/oluwa_crystal/status/1992593274574647579?t=Yf36ESMgO-EdC7g-MLa00g&s=19
Kalli Bidiyo: A yayin da Kiristoci ke fitowa da irin asarar Ràyùkàn da suka yi a Najeriya, suma wasu Musulmai sun fara fitowa da Asarar Ràyùkàn da suka yi a Jos dan jawo hankalin kasar Amurka

Musulmai a garin Dadin Kowa dake Jihar Filato sun fara fitowa da nuna irin Ta'asar da Kiristoci sukawa musulmai na Khisa. Mutanen garin sun fito sun bayyana Khisan musulmai sama da 20 da aka yi a garin da sauran asarar rayuka. Hakanan sun nuna kaburburan mamatan inda suke neman a musu Adalci. https://www.tiktok.com/@lilakon192002/video/7575504695049964807?_t=ZS-91eIDz7FXjF&_r=1 https://www.tiktok.com/@bukuru.cinematic/video/7575219827489459467?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7575219827489459467&source=h5_m&timestamp=1763920265&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_sh...
Da Duminsa: An sake dàukè wàsù ‘yàn Màtà 13 à Arèwà

Da Duminsa: An sake dàukè wàsù ‘yàn Màtà 13 à Arèwà

Duk Labarai
Rahotanni sun tabbatar da cewa, an sake yin garkuwa da wasu 'yan mata 13 a Arewa. Lamarin ya farune a garin Mussa dake karamar hukumar Askira Uba a jihar Borno. Kakakin majalisar jihar, Rt. Hon. Abdullahi Askira ya tabbatar da faruwar lamarin. Yace daya daga cikin 'yan matan da aka sace ta kubuta kuma an mayar da ita hannun iyayenta. Ya kara da cewa, 'yan matan na tsakanin shekaru 15 zuwa 20 ne inda yace har yanzu 12 na hannun 'yan Bindigar.
Kalli Bidiyon: Abinda Gfresh yake baya cikin hayyacinsa>>Inji Na hannun Daman Gfresh din Mistin Bestie

Kalli Bidiyon: Abinda Gfresh yake baya cikin hayyacinsa>>Inji Na hannun Daman Gfresh din Mistin Bestie

Duk Labarai
Na hannun damar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin, Watau Mustin Bestie ya bayyana cewa, abinda Gfresh din yake baya cikin hayyacinsa. Ya bayyana cewa, tabbas Gfresh Al-amin ya saki matarsa. A baya dai Hutudole ya kawo muku rahoton cewa, Gfresh ya saki matarsa inda ta tabbatar da hakan har take cewa Allah ya bata miji na gari. Mistin Bestie yace Gfresh na da laifi amma matarsa, Maryam ta fishi laifi tunda ta kasa Danne zuciyarta kan abinda tasan halinsa ne. https://www.tiktok.com/@mistinbestiebackup/video/7575851424400149767?_t=ZS-91dy1K7YLyL&_r=1
Kalli Bidiyon yanda Gfresh Al-amin ya koma gidansa ya tarar matarsa ta rufe mai gida, Yace Tana ta babatun wai Ta auri dan Bariki, Yace tunda ya aureta bai taba kwana a waje ba

Kalli Bidiyon yanda Gfresh Al-amin ya koma gidansa ya tarar matarsa ta rufe mai gida, Yace Tana ta babatun wai Ta auri dan Bariki, Yace tunda ya aureta bai taba kwana a waje ba

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin Ya bayyana yanda ya koma gida ya tarar da matarsa ta kulle masa gida ta tafi Kano. Yace tana can tana cewa, wai Allah ya bata miji na gari to menene na kulle mai gida? Ya bayyana cewa, Tana ta cewa wai ta auri dan Bariki, yace kusan shekara guda kenan da suka yi aure amma bai taba kwana a waje ba. Gfresh ya bayyana cewa, Kada ta sake dawowa gidansa. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7575924475753975048?_t=ZS-91dwV9iq9LN&_r=1