Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan fastuwar ta dauki hankula sosai, musamman yanda aka ga maza a sahun gaba a cocinta

Wannan wata Fastuwa ce data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganta da shigar da ta matse mata jiki ta fito da surarta.

An kuma ga maza a sahun gaba a cocinta.

https://twitter.com/_BarnyO/status/1995470200674644451?t=oM14wUx4Xd_S-OQdpJEzDw&s=19
Karanta Wannan  Labari Mai Dadin Ji: Gawurtacen Dan Bìndìgà SAGIDI Ya Bakunci Lahira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *