Thursday, April 2
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyo: ‘Yan siyasar mu sun ji tsoron yin takarar Muslim Muslim sai Tinubu ne jarumin da yayi, shiyasa muka zabeshi>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Kalli Bidiyo: ‘Yan siyasar mu sun ji tsoron yin takarar Muslim Muslim sai Tinubu ne jarumin da yayi, shiyasa muka zabeshi>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
Babban malamin addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, 'Yan siyasa musulmai sun ji tsoro yin takarar Muslim Muslim amma sai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne yayi. Yace dalili kenan da yasa suke goyon bayan shugaban kasar. https://www.tiktok.com/@i_am_saeed01/video/7536213969212640517?_t=ZS-8ykqiiOMUc5&_r=1
Kalli Bidiyo: Bayan Rawar da yayi ta farko data jawo cece-kuce, Gwamnan Jihar Naija, Umar Bago ya sake yin rawa da wakar Omologo

Kalli Bidiyo: Bayan Rawar da yayi ta farko data jawo cece-kuce, Gwamnan Jihar Naija, Umar Bago ya sake yin rawa da wakar Omologo

Duk Labarai
A kwanakin bayane dai Bidiyon rawar gwamnan jihar Naija, Umar Bago ta jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta inda aka ganshi yana rawa da wakar da Rarara yawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu me suna Omologo. A wancan karin wasu sun yaba inda wasu kuma da yawa suka kushe da cewa a matsayinsa na shugaba, hakan bai dace ba. A wannan karin ma kuma sai gashi aka sake ganin Gwamna Bago yana rawa. https://www.tiktok.com/@zayyanuasale/video/7536605042049142022?_t=ZS-8ykoNi9CB61&_r=1 Shima dai a wannan karin mutane basu yi shiru ba, an ci gaba da kushe.
Kalli Bidiyo: Na tuba nawa Mijina Alkawarin ba zan sake yin abin zubar da mutunci ba a kafafen sada zumunta>>Sadiya Haruna

Kalli Bidiyo: Na tuba nawa Mijina Alkawarin ba zan sake yin abin zubar da mutunci ba a kafafen sada zumunta>>Sadiya Haruna

Duk Labarai
Tauraruwar kafafen sada zumunta, Sadiya Haruna ta bayyana cewa tawa Allah, da iyayenta, da mijinta, da Abokan arziki alkawarin ba zata sake yin abin zubar da Mutunci ba a Tiktok. Sadiya ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa inda take martani kan wasu dake amfani sa sunanta suna damfarar mutane. Sadiya ta jawo hankalin masu yin da cewa su daina. https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7536109780876774662?_t=ZS-8ykjnvbeoV7&_r=1
Nasarorin Shekaru biyun Tinubu ta wuce ta mulkin Obasanjo kawo ayyukan ci gaba – Fadar Shugaban Ƙasa

Nasarorin Shekaru biyun Tinubu ta wuce ta mulkin Obasanjo kawo ayyukan ci gaba – Fadar Shugaban Ƙasa

Duk Labarai
Nasarorin Shekaru biyun Tinubu ta wuce ta mulkin Obasanjo kawo ayyukan ci gaba - Fadar Shugaban Ƙasa Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa nasarorin da Shugaba Bola Tinubu ya cimma wa a shekarun sa guda biyu na mulki, ya wuce wanda PDP ta yi a ƙarƙashin Obasanjo daga shekarar 1999 zuwa 2007. Mai ba shugaban ƙasa shawara kan sadarwa Daniel Bwala ya bayyana haka a cikin sanarwar da ya fitar a shafin sa na X a ranar Juma'a. Ya ce PDP a ƙarƙashin Obasanja ta samu tagomashi daga duniya ciki har da yafe mata bashi da samun gangar mai da yawa da fata na ƙasashe bayan dawowa mulkin dimokuraɗiyya. Daga Usman Salisu
Kalli Bidiyon tallar A sake zaben shugaba Tinubu a 2027 da taurarin Kannywood ke yi ya jawo cece-kuce sosai

Kalli Bidiyon tallar A sake zaben shugaba Tinubu a 2027 da taurarin Kannywood ke yi ya jawo cece-kuce sosai

Duk Labarai
An ga Bidiyon yanda taurarin fina-finan Hausa na Kannywood suke tallar a sake zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a shekarar 2027. A Bidiyon an ga irin su Rahama Sadau, Ali Nuhu, Ado Gwanja, Aminu Sharif Momo, Sadiq Sani Sadiq da sauransu suna tallar a sake zaben shugaban kasar. https://www.tiktok.com/@zafafa.kannywood/video/7535786141665103110?_t=ZS-8yk9LGW5KwS&_r=1 Da yawa dai sun nuna rashin jin dadin ganin wannan tallar.
Dan Sarkin Kano, Adam Muhammad Sanusi ya ce mutane su daina zargin babansa kan wahalar da suke ciki da maganar cire tallafin man fetur inda wasu ke ganin kamar baban nasa ne ya zuga aka cire tallafin

Dan gidan sarkin Kano, Adam Lamido Sanusi ya jawo hankalin masu sukar mahaifinsa game da cewa shine ya zuga aka cire tallafin man fetur dan haka ake zarginsa da wahalar da ake ciki. Yace ba gaskiya bane, babansa bai bayar da shawarar cewa a cire tallafin man fetur a lokaci guda ba. Yace da an cire tallafin man fetur din tun a lokacin da mahaifiyarsu ya bayar da shawarar a cire tallafin da ba'a shiga wahalar da ake ciki ba. Ya kara da cewa, Biyan Tallafin man fetur ya lakume kudin Najeriya gaba daya ta yanda sai an rika ciwo bashi ake iya biyan tallafin. Yace kuma mutane na karya su ce sun shigo da man fetur daga kasashen waje dan a basu tallafin. Yace kuma ana daukar man fetur dun na Najeriya da aka biya tallafi akansa akai shi kasashe makwabta a rika sayarwa da tsada. ...
Kalli Bidiyon farko da Rahama Sadau ta saki bayan bayan daura aurenta da sauran Bidiyon da baku gani ba na bikin

Kalli Bidiyon farko da Rahama Sadau ta saki bayan bayan daura aurenta da sauran Bidiyon da baku gani ba na bikin

Duk Labarai
Bayan daura aurenta, Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta wallafa Bidiyo inda ta tabbatar da cewa lallai ta yi aure. Kalli Bidiyon anan https://www.tiktok.com/@ayeesha_sadau/video/7536535160301341957?_t=ZS-8yjs1I8RTn7&_r=1 https://www.tiktok.com/@ayeesha_sadau/video/7536566464183127352?_t=ZS-8yjs4TFj7rd&_r=1 https://www.tiktok.com/@ayeesha_sadau/video/7536629172135906616?_t=ZS-8yjs7dMq8cD&_r=1
Idan ADC ta tsayar dani takara babu shakka zan kayar da Shugaba Tinubu zabe a 2027>>Rotimi Amaechi

Idan ADC ta tsayar dani takara babu shakka zan kayar da Shugaba Tinubu zabe a 2027>>Rotimi Amaechi

Duk Labarai
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, idan jam'iyyar ADC ta bashi takarar shugaban kasa a zaben 2027 tabbas zai kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Ya bayyana hakane a kafarsa ta X. Zan canja kundin tsarin mulki, zan kawo ƙarshen cin hanci cikin wata idan na zama shugaban ƙasa - Amaechi Tsohon Ministan Sufurin Najeriya Rotimi Amaechi ya jaddada cewa zai canja kundin tsarin mulkin Najeriya idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasa a shekarar 2027. Amaechi ya bayyana haka a lokacin da yake jawabi a shafin sa na X a ranar Juma'a, inda yace zai kawo karshen matsalar cin hanci a cikin wata daya ko ya sauka daga mulki. Amaechi ya kuma bayyana Farfesa Mahmood Yakubu a matsayin lalataccen shugaban hukumar zaɓe a tarihin Najeriya. Daga Usman Salisu