Kalli Bidiyon: Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta dauki Rahama Saidu aiki, saidai ana ta cece-kucen cewa bata dace da aikin ba
Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu da Matar Ministan tsaro sun baiwa Tauraruwar Tiktok, Rahama Sa'idu Aikin koyarwa da yara mata tsafta bayan jinin haila da nuna muhimmancin Ilimi garesu da yanda kuma zasu inganta rayuwarsu.
Tun da farko dai an ga Rahama Saidu a titi tana wakar Omologo tana shelar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Daga baya kuma an ga yanda aka shirya wani gagarumin taro inda aka ga Rahama ta gabatar da jawabi.
https://www.tiktok.com/@ejarrx__cut/video/7534080823595732229?_t=ZS-8yarzjhY7Xd&_r=1
Daga cikin shirin hadda rabawa yara mata Pads, da koya musu yanda ake amfani dashi.
https://www.tiktok.com/@ejarrx__cut/video/7534295725773982982?_t=ZS-8yaro2Oj6bR&_r=1
A wani Bidiyon an ga Rahama tare da mahaifiyarta suna rawa.
https://www.tiktok...








