Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani soja ke shan yabo bayan da ya tare wata Budurwa yake mata fada saboda shigar banza da ta yi

An ga wani soja ya tare me mashin ya ce wata Budurwa ta sauko inda yake mata fada saboda shigar banzar data yi yana gaya mata rashin dacewar hakan.

Lamarin ya farune a jihohin Inyamurai.

Da yawa dai sun yabawa sojan.

Saidai wasu sun ce hakan ba huruminsa bane, ya wuce yona da iri.

Karanta Wannan  Bidiyo: Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya samu tarba me kyau a Karamar hukumar Chukun inda ya kai tallar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *