Kalli Bidiyon kananan yara na bacci akan gadar Kawo, Kaduna
Bidiyon kananan yara na bacci akan gadar Kawo, Kaduna ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan da aka wallafashi.
https://twitter.com/ZagazOlaMakama/status/1855620579941842963?t=LKSy2dPXqUAh7X4s16ctGw&s=19
Bidiyon ya nuna kananan yaran na kwance akan gadar rufe da bargo a cikin tsananin sanyinnan da ake ciki.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin.








