Alamomin namiji mai karfin sha’awa
Wadannan sune alamomin Namiji me karfin sha'aawa.
Yawanci Wasu masana ma basu yadda akwai wani abu waishi karfin sha'awaba, abinda aka yadda dashi shine cewa, idan dai sha'awar mutum bata cutar dashi a zahiri ko a badili to ba matsala.
Amma dai ga wasu alamomin dake nuna namiji ka iya zama me karfin Sha'awa:
Jan ido.
Fadin Kirji.
Tsawo.
Magana cikin karfin gwiwa.
Son motsawa mace sha'awa.
Son magana akan yin jima'i.
Yawan cin abinci.
Gabobi masu girma.
Yawan motsa jiki.
Son yin kwalliya.
Yin 'yan mata da yawa.
Da dai sauransu.
Yawan sha'awa idan ya kai ga namiji yawa mace fyade, to ya zama mai illa, kuma za'a iya kama mutum a killaceshi ko kumama a daureshi a hukumance.
Karfin Sha'awa da zai kai mutum ga yin jima'i da dabba, ko wani jinsi da ...