Hotunan Nafisa Abdullahi tana motsa jiki a kasar Amurka
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata tana motsa jiki a birnin Washington DC na kasar Amurka.
Ta wallafa hotunan a shafinta na sada zumunta.