Saturday, December 14
Shadow

Nishadi

Bidiyo:G-Fresh Al-Amin Ya bayyana cewa cin amanarsa aka yi aka turo ‘yan Hisbah gidansa

Bidiyo:G-Fresh Al-Amin Ya bayyana cewa cin amanarsa aka yi aka turo ‘yan Hisbah gidansa

G-Fresh Al'amin
Tauraron Tiktok kuma mawaki, G-Fresh Al'amin ya bayyana cewa me masa bidiyo ne ya tura 'yan Hisbah Gidansa. G-Fresh dai ya bayyana hakane a shafinsa cikin wani bidiyo daya wallafa a Tiktok. https://www.tiktok.com/@kanostatematerial/video/7379597342133013765?_t=8n8jNIgp63i&_r=1 Ya bayyana cewa, me masa Bidiyo ne ya ci amanarsa kuma ya kammala bincikensa babu wanda zai gaya masa akasin haka. A baya dai, Hisbah ta kama G-Fresh Al'amin inda aka yi masa nasiha tare da sakashi a Islamiya.
Bayan haihuwar ‘ya’ya 2, Tauraron mawakin Najeriya, Davido da budurwarsa, Chioma zasu je a daura musu aure a Legas

Bayan haihuwar ‘ya’ya 2, Tauraron mawakin Najeriya, Davido da budurwarsa, Chioma zasu je a daura musu aure a Legas

Nishadi
Bayan kwashe shekaru suna soyayya hadda samun 'ya'ya 2, karshe Tauraron mawakin Najeriya, Davido da budurwarsa Chioma zasu je a daura musu aure a Legas. Zadai a musu daurin auren gargajiyane da ake cewa Traditional Wedding. Kuma za'a daura aurenne ranar 25 ga watan Yuni, kamar yanda wasu majiyoyi auka ruwaito. Shima dai Davido da kansa ya tabbatar da hakan.
Kalli Bidiyo: Daga yin rawa a wajan Bikin Kauyawa Day wannan yarinyar ta zama shahararriya(Celebrity)

Kalli Bidiyo: Daga yin rawa a wajan Bikin Kauyawa Day wannan yarinyar ta zama shahararriya(Celebrity)

Jaruman Tiktok, Nishadi
Wannan yarinyar na ta kara daukar Hankula a shafukan sada zumunta bayan da bidiyonta tana rawa a wajan wani bikin kauyawa Day ya yadu sosai a shafukan sada zumunta. An ganta tana rawa, tasha Kwalliya ga kuma murmushi tana rera wakar Dillin Dillin... Bidiyon rawar da ta yi da aka wallafa a wani shafin Tiktok me sunan Easyshot11 ya dauki hankula sosai inda mutane da yawa sukai ta yabawa da rawar da ta taka sosai. Don kallon Bidiyon, danna nan Hutudole dai ya fahimci cewa, Bikin ya farune a Birnin Jos na jihar Filato. Kuma hutudole ya fahimci cewa sunan matashiyar Amira. Sannan bidiyon rawar tata an kalleshi fiye da sau miliyan 6.
Irin Namijin da nake so shine wanda idan na tambayeshi Naira Miliyan 1 zai bani Miliyan 20>>Inji ‘Yar Fim, Yvonne Jegede

Irin Namijin da nake so shine wanda idan na tambayeshi Naira Miliyan 1 zai bani Miliyan 20>>Inji ‘Yar Fim, Yvonne Jegede

Nishadi
'Yar Fim din kudancin Najeriya, Yvonne Jegede ta bayyana cewa, irin namijin da take so shine wanda idan ta tambayeshi kudi, zai bata fiye da abinda ta tambaya ba tare da ya tambayeta me zata yi dasu ba. Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita. Tace tana son mijin da idan ta tambayeshi Miliyan 1, zai bata miliyan 20. Ba wanda idan ta tambayeshi ba zai zageta yace mata kudin ubanta ne?
Da ka zama talaka dake ta mazakuta, gara ka zama me kudin da be da mazakuta>>Sanata Shehu Sani

Da ka zama talaka dake ta mazakuta, gara ka zama me kudin da be da mazakuta>>Sanata Shehu Sani

Nishadi, Shehu Sani, Siyasa
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, da ka zama Talaka me mazakuta, gara ka zama me kudi wanda bashi da maza kuta. Sanata Shehu Sani dai ya bayyana hakane a kan shafinsa na sada zumunta yayin da yake mayarwa da wani martani da yace masa ya yafi mayar da hankali kan lamarin mazakuta fiye da talaka. Lamarin ya samo Asali ne tun bayan da Sanata Shehu Sani ya wallafa magana akan matarnan data yankewa mijinta mazakuta a jihar Kaduna. Sana Sani yace "Matar da ta yankewa mijinta mazakuta a jihar Kaduna ta aikata babban laifi. Yace yawan cin zarafin mazakutar maza da ake yi ya kamata a samar da dokar da zata baiwa mazakutar maza kariya ta yanda za' daina guntuleta da zaginta da lalatata. "The woman who cuts the manhood of her husband in Kaduna has commit...

Na tuba na daina maganganun Batsa, kuma Sheikh Daurawa ya sakani a Islamiya>>G-Fresh Al’amin

G-Fresh Al'amin, Nishadi
Tauraron mawaki kuma dan Tiktok, G-Fresh Al'amin ya bayyana cewa, ya tuba ya daina maganganin batsa. Ya bayyana hakane a shafinsa inda yace manya sun masa maganar rashin dacewar hakan. Saidai yace ba zai daina yaki da kamfanin dan malele ba. Ya kuma bayyana cewa Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya sakashi a Islamiya, zai rika zuwa daukar darasi. https://www.tiktok.com/@kanostatematerial/video/7376403600743877893?_t=8mu4XA2C5oL&_r=1 A baya dai, mun ji rahoton yanda Hukumar Hizbah dake Kano ta Kama G-Fresh Al'amin bisa zarge-zarge.