Thursday, July 18
Shadow

Irin Namijin da nake so shine wanda idan na tambayeshi Naira Miliyan 1 zai bani Miliyan 20>>Inji ‘Yar Fim, Yvonne Jegede

‘Yar Fim din kudancin Najeriya, Yvonne Jegede ta bayyana cewa, irin namijin da take so shine wanda idan ta tambayeshi kudi, zai bata fiye da abinda ta tambaya ba tare da ya tambayeta me zata yi dasu ba.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.

Tace tana son mijin da idan ta tambayeshi Miliyan 1, zai bata miliyan 20.

Ba wanda idan ta tambayeshi ba zai zageta yace mata kudin ubanta ne?

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Babiana Ta Fitar Da Takardar Saki Ukkun Da Mìjinta Yayi Mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *