Friday, July 17
Shadow

Allah Sarki: Ji yanda aka ga wani Kirista na sauraren wa’azin Sheikh Guruntum

An hangi wani Kirista na sauraren wa’azin babban malamin addinin Islama, Sheikh Guruntum.

Wani da ya shaida hakan ne ya fada a shafinsa na X

Inda yace:

“I just passed a Christian man in our area listen to Sheikh Guruntum’s Tafsir…”

Wani ya bashi amsar cewa da yawa suna ji ai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: 'Yan Kannywood sun fi min Shehunan Darika irin su Inyasi da Shehu Tijjani Daraja>>Inji Malam Ibrahim Matayassara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *