Babban bankin Najeriya,CBN ya kori manyan jami’an bankin NIRSAL Bank wanda mallakin CBN dinne.
A sanarwar da aka gani CBN din ta bayyana dalilan gyara da canja tsarin ayyuka na bankin a matsayin dalilin yin korar.
Hakanan akwai yiyuwar a kara yin wata korar inda yanzu haka ake binciken wasu karin ma’aikatan bankin.