Wednesday, December 11
Shadow

ILMI KOGI: Nan Gaba Mutane Za Su Iýà Bacewa Kamar Àĺjàñù, Inji Shêikh Imam Habibi

Shugabaɲ Kungiyar Malamai Masana Ilimin Taurári na Nájeriya, Shéikh Imam Habibi Abdallah Assufiyyu ya bayyana cewa “mun gano céwa kowanne ɗan Adam yana ɗauke da wata lambar sirri wacce Ubaɲgiji ya halicce shi da ita, da mutane za su iya tantance nasu da kowa zai iya bacéwa kamar yadda jinsin aljannu ke bacewa, kuma da kowa zai iya magana da dan uwansa ba tare da kiran waya ba ko haduwa ta zahiri a ko’ina suke a doran kasa “

Shehin Malamin ya kara da cewa “da yiwuwar hakan zai fara kasancewa a shekaru masu zuwa”.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Kasar Libya na kama 'yan Najeriya dake zaune a kasar da kakaba musu haraji me yawa saboda Haushin Najeriya da suke ji kan wasan kwallon kafa da basu yi nasara ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *