Tuesday, September 15
Shadow

CBN ta kori manyan jami’an bankin NIRSAL Bank

Babban bankin Najeriya,CBN ya kori manyan jami’an bankin NIRSAL Bank wanda mallakin CBN dinne.

A sanarwar da aka gani CBN din ta bayyana dalilan gyara da canja tsarin ayyuka na bankin a matsayin dalilin yin korar.

Hakanan akwai yiyuwar a kara yin wata korar inda yanzu haka ake binciken wasu karin ma’aikatan bankin.

Karanta Wannan  Tsaleliyar Budurwa Chidimma Vanessa Adetshina Ta Lashe Gasar Sarauniyar Kyau Ta Najeriya (Miss Universe Nigeria 2024 ).

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *