Ana ci gaba da tara points din CSPR coin wanda yanzu haka yana kasuwa.
Zaku iya duba farashinsa a Bybit.
Sun canja Wallet ne shine suke neman kowa yayi migrating zuwa sabuwar wallet dinsu, hakanan ba masu rike da coin dinsu kadai ba, ko da baka da coin dinsu sun kawo tasks da ake yi kullun da zaka tara points da yawa.
Ba Mining bane, task kawai ake yi
Sunce akalla mutum ya tabbatar yana da points guda dubu 10 kamin a raba CSPR coin dashi.
Ranar 1 ga watan Nuwamba watau watan gobe kenan za’a yi rabon coin din, wanda bai fara ba a yau in ya dage zai iya tara coin kusan dubu 14.
Ga link a kasa ga wanda basu fara ba: