Gwamnatin tarayya ta baiwa kamfanin Julius Berger izinin ya cigaba da aikin hanyar Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano, akan kudi Naira biliyan 740.79.
Tare da sharadin za a kammala shi cikin watanni 14 kuma zai hada har da sanya fitilun kan titi na zamani masu aiki da hasken rana
Me zaku ce?