Wednesday, October 9
Shadow

Kalli Bidiyo yanda wata mata ta guntulewa wata yatsa da cizo saboda Namiji

Wasu mata da suka yi fada akan namiji a wani shagon sayar da magani sun dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.

Dayar matar ta cirewa ‘yar uwarta yatsa wanda hakan ya jawo cece-kuce.

Karanta Wannan  Mun kunno wutar lantarki bayan janye yajin aiki - Ma'aikatan lantarki a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *