
Jami’ar kimiyya da Fasaha ta Aiko Ɗangote ta karrama sanata Rabi’u Kwankwaso da digirin girmamawa.
Rahotanni sun nuna cewa Kwankwaso shi ne wanda ya assasa wannan jami’ar tun a zamanin da yake gwamnan jihar Kano, daga shekarar 1999 zuwa 2003.
HOTO-: Saifullahi Hassan