Thursday, October 3
Shadow

Wata Sabuwa An gano cewa Hafsat Lawancy ba ta san namiji ba virgin ce

Wata kungiya dake ikirarin ta matane masu tsafta wanda basu san Namiji ba wanda ake kira da Virgin a turance tace ta binciki Hafsat Baby ko Hafsat Lawancy wadda Bidiyonta tsirara ya bayyana.

Kungiyar tace ta gano Hafsat bata san Namiji ba, Virgin ce.

Kungiyar ta kuma ce tuni ta baiwa Hafsat shahada dake nuna cewa ita virgin ce bata san Namiji ba.

Karanta Wannan  Aliko Dangote, Nuhu Ribadu, Matawalle sun yi sallar Idi tare da shugaban kasa, Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *