Wednesday, April 1
Shadow

Da Duminsa: An gama zaman Kotu ba tare da kotun ta bayar da belin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ba, Sannan ICPC sun Mikashi hannun DSS

Rahotanni daga babbar kotun tarayya dame Kaduna inda ake shari’ar tsohon Gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai sun bayyana cewa.

Lauyoyin Tsohon gwamnan sun nemi a bayar da belinsa sannan suma Lauyoyin Gwamnati sun bayar da nasu bayanan.

Bayan kammala sauraren kowanne bangare, Kotun tace ta saka ranar 14 ga watan Afrilu dan yanke hukunci kan shari’ar.

Saidai wannan rana ta yi daidai da ranar babban taron jam’iyyar ADC na kasa, inda wasu ke zargin da gangan aka yi hakan.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kalli Yanda Dan gidan Ganduje ya kaiwa Kwankwaso ziyara sanye da jar hula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *