Thursday, September 24
Shadow

Fadar shugaban kasa, ta sai Dutsen Guga guda biyu akan Naira Miliyan 10

Rahotanni daga fadar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu sun bayyana cewa, Fadar ta sayi Dutsen guga guda biyu akan Naira Miliyan 10.

Watau kowanne dutsen guga an sayeshi akan Naira Miliyan 5 kenan.

An saiwa ofishin mataimakin shugaban kasa, wannan Dutsen gugar ne, kamar yanda kafar dake saka ido akan yanda ake kashe kudin Gwamnati, Govspend ta ruwaito.

Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gfresh ya wallafa Bidiyo suna soyewa shi da Sadiya Haruna, Wasu sun ce dan ya baiwa matarsa Haushi ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *