Thursday, January 8
Shadow

Da Duminsa: An kama daya daga cikin wanda suka kirkiro Manhajar Criypto ta Blum da zargin Damfara

R

ahotannin da hutudole ke samu na cewa an kama daya daga cikin wadanda suka kirkiro manhajar Crypto ta Blum sannan kuma tsohon ma’aikacin Binance bisa zargin hannu a wata damfara da aka tafka.

Dama dai a baya, Vladimir Smerkis ya ce ya ajiye aiki da manhajar ta Blum.

Manhajar ta Blum dai ta dade ana tsammanin zata shiga kasuwa amma shiru kake ji.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wallahi Buhari ya riga mu gidan gaskiya>>Inji Wannan 'Yar Shi'ar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *