Thursday, August 6
Shadow

Da Duminsa: An kàshè ma’aikatan ofishin jakadancin Israeyla 2 a babban birnin kasar Amurka, Washington DC

Rahotanni daga babban birnin kasar Amurka, Washington DC na cewa an kashe ma’aikatan ofishin jakadancin kasar Israela 2.

An bayyana lamarin da cewa Kiyayya ce ga Yahudawa.

Wani rahoto yace maharbin yayi ihun cewa a kyale Falasdinawa kamij ya kashe mutanen.

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana Allah wadai da lamarin inda yace irin wannan lamari bashi da mazauni a kasarsu.

Karanta Wannan  Da Kuke ta sukar mu dan munce za'a saka Solar a fadar shugaba Tinubu, To Fadar White House ma ta shugaban kasar Amurka da Solar take amfani>>Inji Fadar Shugaban kasa Bola Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *