Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Zagin da wannan dattijon yawa Gwamnan jihar Naija ya dauki hankula

Wannan dattijon yawa Gwamnan jihar Naija Zhaghin kare dangi kan rasuwar matasa masu hakar ma’adanai.

Zhaghin nasa ya dauki hankula sosai inda wasu ke yaba masa, wasu na cewa bai kyauta ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dattijuwa me shekaru 56 ta haihu bayan shekaru 26 tana Neman Haihuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *