Friday, September 25
Shadow

Da Duminsa: An samu baraka a tafiyar su Kwankwaso da Peter Obi ta OK

Rahotanni sun bayyana cewa, an samu baraka a tafiyar Kwankwaso da Peter ta OK.

Wasu ne aka samu suka balle suka ce sun kori shuwagabannin tafiyar irin su Dr John Ughulu inda suka ce sun nada sabon shugaba me suna High Chief Peter Ameh a matsayin sabon shugaban tafiyar.

Saidai bangaren Dr John Ughulu yace basu koru ba har yanzu shine shugaban Tafiyar.

Hakanan Sabbin wanda suka kawo tarnaki a tafiyar sun ce sun kori shugaban gudanarwar tafiyar, Dr Yunusa Tanko amma yace bai koru ba, kamar yanda kafar Daily post ta ruwaito.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mu 'yan Dariqa Muna da Garantin cikawa da Kalmar shahada>>Abulfatahi ga masu cewa Sheikh Dahiru Usman Bauchi bai cika da kalmar Shahada ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *