Thursday, July 30
Shadow

Ya Dakko Budurwa, Saida suka je ya kashe mata kudi ta ci abinda take so, suka shiga daki tace masa tana da aure

Wannan wani ne da ya dauki mata suka je ya kashe mata kudi sosai ta ci abinda take so.

Bayan da suka tafi dakinsa, ya fara niyyar kai mata hari, sai ta bayyana masa cewa tana da aure.

Karanta Wannan  A yau ne Gwamna Abba zai koma APC a hukumance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *