Friday, August 7
Shadow

Da Duminsa: Bayan da cece-kuce yayi yawa, Shugaba Tinubu ya fasa yiwa Maryam Sanda Afuwa

Shugaba Tinubu Ya Cire Sunan Maryam Sanda Cikin Jerin Sunayen Masu Laifi Da Ya Yiwa Afuwa

Shugaban Kasar Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya cire sunan Maryam Sanda daga cikin jerin masu laifi da zai yiwa afuwa.

Wannan na cikin wani sabon jerin sunayen mutanen da aka rubuta, wanda shugaba Tinubu zai yi wa afuwa, sai dai babu sunan Maryam Sanda a ciki. Me zaku ce ?

Karanta Wannan  Allah Sarki, Kalli Bidiyon cikin sheshshekar kuka Sumy Baby da a baya suka yi waka da Soja Boya yana Rhùngùmàrta tace dan Allah mutane su daina zhaghin ta akan wannan Bidiyon haka, isa bata so

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *