Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata ‘Yar Kasar Falasdiynawa ta yi ridda ta koma Kirista bayan da a cewarta ta yi mafarki da Annabi Isa(AS)

Wata Bafalasdinuwa ta yi ridda ta koma Kirista bayan da a cewarta ta yi mafarki da Annabi Isa(AS).

Matar dai rahotanni sun ce na daya daga cikin matan mayakan neman ‘yancin kasar ta Falasdinu.

Kiristoci da yawa ne suka bayyana murna da jin hakan.

this page is just all about entertainment, and for a funny video

Karanta Wannan  Ni shaida ne kaf Najeriya babu dan siyasar da ya kai Buhari Gaskiya da karamci>>Inji Sanara Henry Seriake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *