Sunday, January 11
Shadow

Da Duminsa: Bayan kammala wasan jiya, Victor Osimhen ya dawo Najeriya

Rahotanni sun ce bayan wasan da Najeriya ta yi jiya da Algeria Wanda aka tashi 2-0, Victor Osimhen ya dawo Najeriya.

Kuma abinda kawai ya dawo dashi shine ya halarci cocin RCCG yau Lahadi.

An ganshi a cocin a yau Lahadi.

Da yawa sun yi mamakin yanda ya dauki zuwa coci da muhimmanci.

Karanta Wannan  Za mu koma aikin haƙo ɗanyen mai a arewacin Najeriya - NNPCL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *