Thursday, October 1
Shadow

Da Duminsa: Bayan kammala wasan jiya, Victor Osimhen ya dawo Najeriya

Rahotanni sun ce bayan wasan da Najeriya ta yi jiya da Algeria Wanda aka tashi 2-0, Victor Osimhen ya dawo Najeriya.

Kuma abinda kawai ya dawo dashi shine ya halarci cocin RCCG yau Lahadi.

An ganshi a cocin a yau Lahadi.

Da yawa sun yi mamakin yanda ya dauki zuwa coci da muhimmanci.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yana fadin cewa Gwamnatin Tarayya tana Baiwa tshàgyèràn Dhàjì kudi da kayan Abinci, inda yayi zargin cewa Jihar Kaduna Biliyan 1 ta basu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *