Friday, January 16
Shadow

Da Duminsa: Biyo bayan Barhazhanar Amurka na kawo hari Najeriya Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu da shuwagabannin tsaro sun yi ganawar sirri

Biyo bayan Barazanar shugaban kasar Amurka, Donald Trump ta kai hari Najeriya kan masu Khisan Kiristoci, Babban me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya kira taron gaggawa na shuwagabannin tsaro da leken Asiri.

Taron wanda aka farashi da yammacin ranar Lahadi ya mayar da hankali ne kan barazanar shugaban kasar Amurka a Najeriya da kuma abinda hakan ka iya haifarwa.

Sannan Rahoton Sahara Reporters yace an kuma tattauna matakan shirin da za’a dauka dana kota kwana da kuma irin martanin da ya kamata a yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Super Eagles sun isa garin Rabat inda acan ne zasu buga wasan kusa dana karshe da Kungiyar kasar Morocco

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *