Thursday, October 1
Shadow

Da Duminsa: Davido yawa Rarara Martani

Bayan sukar da Rarara yawa mawaki Davido saboda Davido din ya saka riga me dauke da sunayen dalibai da aka sace a jihar Oyo.

Davido din ya masa martani da safiyar yau.

Davido yayi repost na abinda Rarara ya gaya masa inda ya rubuta cewa Rarara ko sunansa bai iya fada ba wai Debidoo yake cewa.

Karanta Wannan  Budurwarnan da Mawakin Najeriya Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita da sunan zai sai mata motar Lamborghini amma yaki sai mata tace ita yanzu ta siyawa kanta motar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *