Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matan aure a jihar Enugu suka fito zàngà-zàngà suna kira ga Gwamnati ta hana Qaruwanci a jihar saboda Qaruwai sun kwace musu mazaje

Matan aure a jihar Enugu sun fito zàngà-zàngà inda suke kira ga Gwamnati data haramta karuwanci.

Sun bayyana cewa, Karuwai sun kwace musu mazajensu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: G-Fresh Al-amin ya baiwa Rotimi Amaechi tabbacin shi shahararren ne a Arewa kuma zai tallatashi gurin mutanen Arewa ya zama shugaban kasa a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *