Monday, January 12
Shadow

Da Duminsa: DSS sun fara sabon bincike akan Malami bayan gano wani abu a gidansa

Rahotanni sun bayyana cewa an gano wasu màkàmàì a gidan Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami.

Kuma tuni DSS suka fara bincike kan lamarin.

An bayyana cewa, an gano màkàmànnè a gidansa dake jihar Kebbi.

Karanta Wannan  Dangote ya samu Naira Biliyan 600 a rana daya kacal, Kuma Matsayinsa ya karu a tsakanin masu kudin Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *