Tuesday, May 19
Shadow

Kalli bidiyon yanda Umar Bush ya hadu da dan shugaban kasa, Seyi Tinubu

Me wasan barkwanci, Umar Bush kenan a wannan bidiyon inda ya hadu da dan shugaban kasa, Seyi Tinubu.

Dan shugaban kasar, ya je Kano inda yayi buda baki da matasa sannan ya je Kaduna inda ya baiwa mabukata abincin shan ruwa a masallacin Sultan Bello.

Karanta Wannan  'Yan Najeriya, Ghana, China, da India ne suka bace aka rasa inda suke bayan da suka shiga kasar Canada da cewar sun je yin karatune

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *