Thursday, October 15
Shadow

Da Duminsa: DSS sun sa ranar da zasu gurfanar da Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a kotu

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS ta saka ranar da zata gurfanar da tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a kotu.

Rahoton yace DSS sun saka ranar 25 ga watan Fabrairu dan gurfanar da El-Rufai a gaban kotu.

Za’a gurfanar dashine a gaban me shari’a, Joyce Abdulmalik bisa zargin kutse ma me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Malam Nuhu Ribadu a wayarsa.

Karanta Wannan  Babban Burina shine in kafa tarihin yin lalata da maza daga kowace kasar Duniya, yanzu haka na yi lalata da maza daga kasashe 40>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *