Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya Allah ina tawassuli da Azumin da na yi Allah kasa Pantami ba zai samu takarar gwamna da yake nema ba, Allah kasa ko Primary Election kada yaci>>Inji Dr. Hussain Kano

Dr. Hussain Kano ya roki Allah da cewa kada ya baiwa Farfesa Isa Ali Pantami gwamnan jihar Gombe.

A cewarsa, Farfesa Pantami ko da ya samu gwamnan jihar Gombe, zai jawowa Musulunci bacin sunane kawai dan ba mutumin kirki bane.

Yace yana rokon Allah yasa kada Pantami yaci ko Primary Election.

Karanta Wannan  Na yi ta kokarin a kara kudin man fetur amma Buhari yaki saboda tausayin talakawa>>Inji Tsohon Karamin Ministan Man fetur Ibe Kachikwu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *