
Jam’iyyar ADC ta na gudanar da taronta a Abuja duk da yunkurin hanata taron da ake zargin jam’iyyar APC da yi.
Manyan wanda suka halarci taron sun hada da Atiku Abubakar, Nasir El-Rufai, Peter Obi, Abubakar Malami, da sauransu.
Ana gudanar da taronne a Shehu Musa YArÁdua Centre, dakw Abuja.
Sauran wadanda suka halarci taron sun hada da David Mark, Rauf Aregbesola, Jibrilla Bindow, Rotimi Amaechi da sauransu.