Monday, August 10
Shadow

Da Duminsa: EFCC sun sake komawa gidan Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami a yau

Rahotanni daga Abuja na cewa, EFCC sun sake komawa gidan tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami dake Abuja.

Rahotanni yace EFCC sun je gidan ne a motocin bas guda 5 inda suka kulle layin gidan na Malami sannan sun hana kowa wucewa.

A jiya ma dai EFCC sun je gidan Abubakar Malami inda suka kulle wasu gidajen sa da guraren kasuwancinsa.

Karanta Wannan  Shin wanene gwamnati ta amincewa yayi hawan Sallah tsakanin Muhammad Sanusi da Aminu Ado Bayero?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *