Saturday, October 3
Shadow

Wasu matasa sun fito zanga-zanga inda suke nuna goyon bayan a hukunta tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Wasu matasa sun fito zanga-zanga a Kaduna kofar kotun tarayya da akewa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai shari’a.

Suna dauke da kwalaye dake cewa suna goyon bayan a hukuntashi.

Karanta Wannan  Da Nine Shugaban kasa da Tuni na goyi bayan Trump ya kawo Khari Najeriya>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *