Tuesday, March 10
Shadow

Da Duminsa: EFCC sun tabbatar da cewa malam Nasiru Ahmad El-Rufai a wajansu zai kwana suna masa tambayoyi

Hukumar yaki da Rashawa da cin hanci EFCC ta bayyana cewa tana tsare da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Tace a hannunta zai kwana ana masa tambayoyi.

Wata majiya daga EFCC din ce ta bayyanawa jaridar TheCable hakan.

Majiyar tace watakila a saki Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ranar Talata idan aka kammala yi masa tambayoyi.

Karanta Wannan  Ya kamata ku fahimci cewa, babu dan siyasar da 'yan Adawa zasu hada kai su taso suna son kayar dashi mulki irin yanda ake min kuma yayi shiru yaki magana>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *