Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa: EFCC sun tabbatar da cewa malam Nasiru Ahmad El-Rufai a wajansu zai kwana suna masa tambayoyi

Hukumar yaki da Rashawa da cin hanci EFCC ta bayyana cewa tana tsare da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Tace a hannunta zai kwana ana masa tambayoyi.

Wata majiya daga EFCC din ce ta bayyanawa jaridar TheCable hakan.

Majiyar tace watakila a saki Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ranar Talata idan aka kammala yi masa tambayoyi.

Karanta Wannan  Bidiyo: Babana Tare suka yi hadari da Adam A. Zango amma ba wanda ke maganarsa saikace Adam A. Zango ne kadai mutum>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *