Friday, March 6
Shadow

Da Duminsa: ElRufai ya bayyana sunan wanda yasa DSS su kamashi

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana sunan malam Nuhu Ribadu me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro da cewa shine yasa a kamashi.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Arise TV inda yace kamar yanda gwamnati take sauraren kiraye-kirayen wayoyin mutane suma ‘yan Adawa suna da hanyar sauraren kiraye-kirayen wayoyin Gwamnatin.

ElRufai dai a baya yace Nuhu Ribadu mutuminsa ne amma daga baya ya canja.

Karanta Wannan  Ɗalibai 379,997 za su sake zana UTME ta bana bayan da JAMB ta tabbatar da an samu tangarɗar na'ura

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *