Wednesday, January 15
Shadow

Da Duminsa: Farashin litar man fetur ya kai Naira 937 a jihar Jigawa

Rahotanni daga jihar Jigawa na cewa, Farashin Litar mai a jihar ya kai naira 937.

Hukumar kididdiga ta kasa,NBS ce ta bayyana haka a bayanan da ta fitar na farashin man fetur a watan Mayu.

Hakan ya nuna ci gaba da tashin farashin man fetur din tun bayan cire tallafin man fetur.

A cikin jihohin Najeriya,Jihar ta Jigawa itace ke da farashin man fetur mafi tsada sai jihar Ondo na take mata baya da farashin 882.67 sannan sai jihar Benue me farashin 882.22

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano Ta Cika Hannu Da Kwamishinaɲ Jihar Jigawa yana tsaka da Làląta Da Mątar Aúrê

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *